Genesis 10
Genesis 10:2
Bayan tsufanan, zuriyar Nuhu sun bazu a ƙasar a kabilarsu kuma sa'adda suka bazu, kowane kabilar na da nasa menene?
Sa'adda kabilun suka bazu, kowane kabila suna da nasu harshen.
Genesis 10:8
Ga menene ake sanne da Nimron, zuriyar Ham?
An san da Nimron riƙaƙƙen maharbi ne a fuskar Yahweh.
Menene farkon biranen mulkin Nimron a ƙasar shinar?
Wurin mulkinsa na farko shi ne Babila.
Genesis 10:11
A kari ga ƙasar shinar, wane wurare ne Nimron ya gyara da birane?
Nimron ya kuma gina birane a Assiriya.
Genesis 10:15
Kanaan zuriyar wane ɗan Nuhu ne?
Kanaan zuriyar Ham ne.
Genesis 10:19
Bayan tsufanan, zuriyar Nuhu sun bazu a ƙasar a kabilarsu kuma sa'adda suka bazu, kowane kabilar na da nasa menene?
Sa'adda kabilun suka bazu, kowane kabila suna da nasu harshen.
Genesis 10:24
Menene ya faru a lokacin Feleg, zuriyar Shem?
A lokacin Feleg ne aka raba duniya.
Genesis 10:30
Bayan tsufanan, zuriyar Nuhu sun bazu a ƙasar a kabilarsu kuma sa'adda suka bazu, kowane kabilar na da nasa menene?
Sa'adda kabilun suka bazu, kowane kabila suna da nasu harshen.
Genesis 10:32
Daga ina ne al'umman suka zo da sun bazu a duniya bayan tsufanan?
Al'umman sun zo daga kabalar 'ya'yan Nuhu.